Ka danna alamar sunan Film din da yake kasan hotonnan domin kallon sa
Zaka iya downloading arewa nishadi application domin saukakama wajan samun komai cikin sauri da sauki Da ya danganci harshen Hausa
Ka danna alamar sunan Film din da yake kasan hotonnan domin kallon sa
Zaka iya downloading arewa nishadi application domin saukakama wajan samun komai cikin sauri da sauki Da ya danganci harshen Hausa
Umar sanda
Wannan ma tayi Acigaba da gashi muna tare
arewanishadi_1lghiq
Muna amsawa 👍
Habib
Slm meyasa bana iya kallon film
arewanishadi_1lghiq
Kadanna alamar sunan film din da yake kasan hotonnan domin kallon sa
Umar sanda
Kamarya kenan habib
Rabio
Yallabai asanya mana zafin rana fasarar algaita
arewanishadi_1lghiq
Ok zaasa insha allah
Dan niger
Assalam
Alaikum warahamatullahi wabarakatahu
arewanishadi_1lghiq
Wslm
Abdoulrazake
Aslm barkan ku da warhaka ah gaskiya muna yi muku fatan alhkairi arewa nishadi
arewanishadi_1lghiq
Muna amsawa muna godia
Abubakar
Abubaka tambayana shine in nayi donwlod bana ganin shi
arewanishadi_1lghiq
Ka duba kan wayarka zaka ganshi
arewanishadi_1lghiq
Ko inya fara Downloading ka barshj har sai ya dauke alamar Downloading shine alamar ya gama sai ka duba wayarka zaka ganshi
arewa nishadi
muna godiya
arewanishadi_1lghiq
Muna amsawa
Sadi
Ina muku fatan alkairi
arewanishadi_1lghiq
Muna godia sosai
Sadi abubakar
inamuku fatan alkairi
Dan allah kusamana littafin bakuwar fuska allah yakara basira
arewanishadi_1lghiq
Ameen Ameen zaasa insha allah
Hamissou Saleh
Aslm barka da warhaka arewa muna gudiua
arewanishadi_1lghiq
Muna godia sosai da sosai 💯