Indian hausa

Zoben sihiri 6 fassarar algaita 2019

Zoben sihiri 6

Our YouTube channel here

Shiga whatsapp group anan

Kadanna alamar sunan film din da yake kasan hotonnan domin kallon sa

28 Comments

 1. Kai Allah yasaka da alkhairi arewanishadi kenan, Dan Allah a antayomin cigaban Dan manya (Bincike). Sannan kuma da Merlin fita6&7. Nagode naku harkullum kemuku fatan alkhairi, Ahmad.

 2. Umar sanda

  gaskiya kam muna godiya Sosai Arewanishadi Allah ya bar zumunci amma inda Hali muna roko asamana TAKADDARI
  Allah yabada iko fatan Alheri nagode

 3. isma'il

  Arewa nishadi godiya marar adadi kuna nisha dantar damu yanda yakamata muna roko asamana cigaban zoben hiri na7

 4. isma'il hamisu

  Arewa nishadi godiya marar adadi kuna nisha dantar damu yanda yakamata muna roko asamana cigaban zoben hiri na7

 5. Suhaiba

  Godiya muke cigaban zoben sihiri

 6. Moussa

  Assalamou aleikoum arewa son Allah asa kachi na7 n’a zoben Sihiri hard izuwa n’a karcher

 7. Yahaya muhamud

  Aslm ina yimuku fatan Alheri muna inajinjina muku a gaskiaya ina samun nishadi sosai Allah ya taimaka

 8. Dn Allah aturo na aska tara 1 to 22 sbd dik sauran munkallah

 9. Ibrahim

  Ataimaka asaka mana zoben sihiri na ci gaba

 10. Danbayero

  Muna godiya da fatan alkhairi din a taimaka a sa mass zoben sihiri7

 11. Saidu Yusuf tori

  Pls,Dan Allah asuburbudo manager Film din MUGUWAR TAFIYA da INTO THE BADLAND SESSON 3

Leave a Reply

Theme by Anders Norén