Indian hausa

Zoben sihiri 1 fassarar algaita 2019

Kadanna alamar tallan Da yake kasan hotonnan akullun sau 1 domin karfafa mana gwiwa wajan sa muku sababbin fina finai, karka manta kullun sau 1 ko duk bayan kwana biyu sau 1,

Karka manta kayi subscribe na YouTube channel dinmu domin samun wasu fina finan ako da yaushe, Da samfuran fina finan Da muka dora a shafinnan

Zoben sihiri 1

Our YouTube channel here

Shiga WhatsApp group anan

Kadanna alamar sunan film din da yake kasan hotonnan domin kallon sa

Fassarar hausa Full movies

6 Comments

  1. Ina yinku akoda ni maabocin kallan film din india hausa ne musanmamma fassarar algaita munajin dadin dakuke antawo mana sababbin finafinai muna fatan za a ci gaba dayin hakan allh yataimaka fatan alkairi daga naku nakullun kullun

  2. Umar sanda

    Yes wannan hakayake munayinku Sosai wlh mungode Arewanishadi muna tare Insha Allahu ataimaka Manada NA 2 3 Allah ya bada ikon sa’asu muna jiran su

  3. Idris salisu Idris

    Fatan karkn nasara ga wannan kafa.

    Amma mai yasa naga yaki play sannan kuma yaki download..?

Leave a Reply

Theme by Anders Norén