Download Arewanishadi application Anan
Kadanna alamar sunan film din da yake kasan hotonnan domin saukeshi Akan wayar ka ko computer cikin Sauri da sauki
Download Arewanishadi application Anan
Kadanna alamar sunan film din da yake kasan hotonnan domin saukeshi Akan wayar ka ko computer cikin Sauri da sauki
habib1996habib1996h@gmail.com
Meyasa Baya to
arewanishadi_1lghiq
Yanayi saidai kayi downloading sannan ka kalla cikin sauki
Mubarak
Gaskiya fisabilillahi wannan tsarin beyi ba
Fim 1 ace an rabashi har gida 7
Wlh wahalar daukowa mike sha
arewanishadi_1lghiq
Magana ta gaskiya wannan tsarin yafi wancan sauki wajan saukewa saidai kayi hakuri wasu fina finan dole sai sunzo a rarrabe zaku samu damar kallon su in ansa ba a rabe ba bazaka gansu ba dole sai a rabe suke saukuwa cikin sauki da sauri, amma insha allah muna nan muna kara nema muku hanyar da tafi wannan sauki
sanda umar
Gaskiya hakan yafi mungode
arewanishadi_1lghiq
Muna godia sosai
Saleem sarki
Gaskiyane duk abindakukayi dedene ammafa akwai tambaya akan film din askatara munjishirufa?
arewanishadi_1lghiq
Zaasa gobe insha allah
shamsusahabi
ni dai na sauke zakaran gasa yaki budewa
arewanishadi_1lghiq
Ka kalla akai yafi sauki