Sanarwa

Yana da kyau indai kana rike da android ka kalli wannan videon

DOWNLOAD HERE

Wannan shirin koyarwa ne da tashar mabarakeey tv ke kawo muku cikin inganci domin illimantar da mutane kan yadda zasuyi amfani da abubuwan fasaha na zamani

Kada ka manta zaka iya ziyartar tashar su a youtube domin samun shirye shiryen su masu ilimantarwa da fadakarwa da nishadantarwa a (( mubarakeey tv ))

Sannan zaka iya shiga channel din (( arewa nishadi )) domin samun sauran videon da muke a sawa a youtube ka da ku manta ku danna alamar subscribe domin kasancewa damu ako yaushe

Leave a Reply

Theme by Anders Norén