Indian hausa, Sanarwa

Yadda zaka gyara matsalar kallo da Downloading a wannan shafin

DOWNLOAD HERE

Acikin wannan video din Anyi bayani dalla dalla kan yadda zaka yi amfani Da shafinnan Da yadda zaka gyara matsalar kallo da Downloading, ka kalli video din har karshe domin zama kwararre wajan amfani Da Arewanishadi

20 Comments

 1. Mungode Allah Yasaka Da Alkhairi Allah Yaqara Basira Da Daukaka

 2. Mungode Sosai Allah Yasaka Da Alkhairi Allah Yaqara Daukaka Da Basira
  Ina Tare Daku Har Abada Insha Allahu Ta’ala

 3. Fatima

  Duk nayi hakan film din farko ya downloading babu matsala amma wanna yana nuna min wai sai nan da 24,hours

 4. Umar sanda

  Arewanishadi mungode Sosai Allah ya Kara basira fatan Alheri

 5. Abdoul bin abdoul

  Assalamu alaikum arewa nishadi muna godiya da irin koqarinda kuke akammu
  Nasa adress Gmail dina amma haryanzu
  idan inaso nadoko video se ya nunamin
  Se nayi awa 24

  • arewanishadi_1lghiq

   Kana kallo normal amma ?

   • Abdoul bin abdoul

    Eh ina kallo normal amma nafiso nadauko idan na samu lokaci inyaso dagabaya se nakalla

    • arewanishadi_1lghiq

     Ok saidai Kayi hakuri wani lokacin Downloading yana Da wuya sai ka jira tsawon wani lokaci kafin ya dawo, ka kara gwadawa zuwa gobe insha allah zaiyi

  • arewanishadi_1lghiq

   Saukewa yana Da dan wuya idan mutane Da yawa sun sauke film din amma idan ka jira zuwa wani lokacin zaiyi kaci gaba Da gwadawa

   • Abdoul bin abdoul

    Yau kwana hudu fah inaso nasauke flim amma baisauka

    • arewanishadi_1lghiq

     Kasa Gmail dinka kuma akai?

     • Abdoul bin abdoul

      Eh nasa Gmail dina amma dudahakan wani video yananuna senayi awa 24 yau tsawon kwana 5 kenan yananuna min haka

     • arewanishadi_1lghiq

      Ka ringa hawa kan apps din 9:00pm na dare agogon nigeria ta yadda Da Zarar mun dora film zaka iya saukewa ba tare Da ka samu matsala ba

    • arewanishadi_1lghiq

     In kasa sai dai Kayi hakuri zuwa wani lokacin ka kara gwadawa ko ka kalla akai

 6. Abdoul bin

  Assalamu alaikum arewa nishadi muna godiya da irin koqarinda kuke akammu
  Nasa adress Gmail dina amma haryanzu
  idan inaso nadoko video se ya nunamin
  Se nayi awa 24

Leave a Reply

Theme by Anders Norén