labaran duniya, Sanarwa

Yadda zaka cike aikin CUSTUMS nigeria na 2019 An bude portals

An bude portal na Nigerian custums na 2019

Idan kana San cike aikin customs na nigeria na 2019, zaka shiga wannan link din ? https://vacancy.customs.gov.ng/index.php

Bayan ka shiga link din, sai ka zabi position din da kakeson cikewa, zaka iya cikewa Da certificate dinka na, degree ko HND ko NCE ko OND, ko secondary e.tc

Bayan ka gama cike bayanan ka Komai da Komai, akwai abubuwan Da suke Da wuya wajan cikewa, amma acikin wannan shafin zanyi ma bayani dalla dalla domin saukaka ma wajan yin Komai cikin sauki,

Ga abubuwan

1- zaka sa passport dinka wanda girman sa kar ya wuce 200kb

Idan kanasan mayar Da girman hoton passport dinka zuwa 200kb online

Ka shiga I zuwa wannan website din? https://www.imgonline.com.ua/eng/compress-image-size.php

2- idan kazo sa CV dinka suna so kasashi a PDF ba JPG ba. Amfanin PDF shine zaka iya hade hotuna guda biyu ko uku ko hudu a waje daya ba tare Da kasasu daban daban ba, zaka mayar dasu kamar fallan littafi, amma zaka iya sa iya hotunan certificate dinka ba tare Da ka mayar Da su PDF ba “kawai ka mayar Dasu 200kb shine zasu hau, Anasan kamayar Da iya ka CV dinka PDF shi kadai kawai, zaka ga karin bayani a portal din na custums din.

Idan kanasan mayar Da CV dinka PDF ka shiga I zuwa wannan website din? https://jpg2pdf.com/

Sai ka zabi hotunan CV dinnaka ka hade su waje daya sai kayi Downloading file din, Bayan kayi downloading file din. Sai ka koma portal din custums din kasashi kamar yadda kasa Sauran takardunnaka

3- Bayan ka mayar Da hotunan CV dinka PDF, to shima sai ka ragewa PDF din girman file zuwa 200kb sannan zaka iya sawa akai

Idan kanasan mayar Da girman file din PDF dinka zuwa 200kb ka shiga I zuwa wannan website din? https://docupub.com/pdfcompress/

A karshe Bayan ka gama rage girman Komai zaka iya sashi ba tare Da kaje cafe ba zaka iyayin komai online,

Ka turawa abokanka wannan bayanin domin suma su karanta su cike cikin sauki

Wannan karin haske ne kan yadda zaka cike aikin custums na nigeria cikin sauki online ba tare Da kaje cafe ba acikin sauki,

Daga. Ni usama Ibrahim wanda ku ka fi sani Da usamancy

Leave a Reply

Theme by Anders Norén