Hausa movies, Indian hausa, Sanarwa

Tsarin biyan kudi a duk wata domin samun indian hausa Sababbi cikin Whatsapp

Tsarin biyan kudi domin samun sababbin fina finai fassarar hausa a duk inda kake a duniya

ga jerin kudin da zaka biya a kasar da kake :-

1- Libya = junai 30

2- Nigeria = naira 2000

3- Saudi arabia = 25 – naira 2000

4- Niger = sefa CFA = 2500 jaka biyu da rabi

5- Germany = Euro 5 – naira 2000

6- United States = USD = 6 – naira 2000

Ga wadanda basu ga kasashen da suke anan ba su yi mana magana ta Whatsapp ta number mu zamu gaya musu nawa zai kama a kasar da suke

Mungode sosai da bibiyar mu da kuke

Kuyi mana magana ta Whatsapp ta wannan lambar domin yi muku karin bayani kan yadda zaka biya kudi duk wata aduk inda kake a fadin duniya, ga lambar 👉 +2348105932536

Wannan tsarin zai iya baku damar samun duk wani film da kuke so na fassarar hausa dana hausa cikin sauki,

Zaku iya biyan kudi a duk wata domin samun fina finan ta hanyar saka mutum cikin Whatsapp group da muka bude da muke sa fina finan acan,

Zaku biya kudi ne duk wata domin taimakawa wajan tafiyar da tsarin sannan da samun komai cikin inganci da sauki,

Domin shiga wannan group din zaku iya yi mana magana ta Whatsapp domin yi muku bayani kan yadda zaku biya kudin aduk inda kuke a fadin duniya ta wannan lambar = 08105932536

3 Comments

 1. Aslm arewa nishadi ina muku fatn
  Alkairi Allah qara nassara da daukaka
  Yanzu bakwa sa film

 2. Aslm area nisha inamuku fatan alkairi sannan inason karinbayini akan password da aketambaya idan zanbude film

  • arewanishadi_1lghiq

   Ok ka duba youtube channel mai suna ( usamancy ) duk videon da muka sa mai password zaka ganshi a channel din, sai ka kalli minti dayan farko na film din zaka ga password din aciki

Leave a Reply

Theme by Anders Norén