Indian hausa

Tsaro ko tsoro fassarar algaita Full 2019

Tsaro ko tsoro 1

Tsaro ko tsoro 2

Kadanna alamar sunan film din da yake kasan hotonnan domin kallon sa cikin sauri da sauki

14 Comments

 1. aslm gaskiya muna godiya da wannan kokari alha ya kara basira.

 2. Ni ma a bocin kallan india hausa fassarar algaita ne ina samun anan daidai gwalgwado muna godiya sosai allh yataimaka kuma muna bukatar fina finai sababbi idan sun samu muna godiya
  Akwai wani film dakuka fassara mai suna so da kauna na india mai suna a india RAMAIYA VASTAVAIYA pls idan zaisamu ngd

 3. Aliyu

  Aslm
  Fatan alkairi naduba wasu idayan bansamuba kamarsu Dan basaja dolaye uku hanyar madarasa mai gasakiya da sauran su

 4. Naziru

  Ya ake downloading film

  • arewanishadi_1lghiq

   Kashiga Youtube channel dinmu ka duba zaka ga video din yadda ake ka kalla Kayi searching yadda zaka sauke Arewanishadi application aciki zaka ga yadda ake saukewa

 5. Dan Allah ina bukatar Film din Daukan Ranmakiya singham na ainihi Algaita ne suka fassara
  Ngd 🙏🙏🙏🙏

 6. Saifullah ishaq

  Assalamu Alaikum!Ni ma a bocin kallon indian hausa ne . Amma fin din da nake so wato (Police dan ta adda) yaqi ya bude (Kallo ko download ) Ina son a duba a gani. Nagode

Leave a Reply

Theme by Anders Norén