Salamu Alaikum Inna muku gaisuwa irin ta addinin Musulunci tare da fatan Kuna lfy, haka zalika Kuma Inna muku fatan alkairi.
Bayan haka Inna so inshai da muku cewa nayi Iya kokarin na Dan Inga shirin tarkon kauna Amma ban gashi ba.
A nan Inna son in ba da shawara kamar yadda kuka yi jakar (folder) dadin kowa to dan Allah kuyi mana ta tarkon kauna itama kamar haka a hada shi a guri daya wato a dunkule dan saukakawa masu kallon shirin.
A karshe Inna fata shawarata zata samu karbuwa tare dafatan Allah ya taimaka amin summa amin.
Abdullahi Ibrahim

arewanishadi_1lghiq
Ok ka duba folder fassarar AREWA24 zaka gansu aciki ko kayi searching din sa akai zaka gansu