Indian hausa, Sanarwa

tasharmu a YouTube basasa fassarar algaita

Tasharmu a YouTube 1

Tasharmu a YouTube 2

WhatsApp number

Kadanna alamar sunanyen Da yake kasan hotonnan domin kallon su cikin sauki Da sauri

Yadda zakayi kallo a wannan shafin shine

Da farko Kayi subscribe na wannan channel din domin samun samfuran fina finan Da muka dora a wannan shafin domin shine zai taimaka ma wajan samun komai cikin sauki

Da yin searching din fassarar Da kaga mun dora a Youtube acikin sauki

Domin mutane Da yawa suna turo mana da tambayoyi kan sun kasa samun wasu fina finan akan wannan Shafin kuma akwai su mun dora

Ba don Komai ba sai don ba Susan sunan fina finan ba

Bayan kayi subscribe na wannan channel din

Duk lokacin Da muka dora sabuwar fassara zamu sa samfuran su a wannan Channel din domin sanar Daku cikakken sunan Da zaku iyayin searching akan application ko website din

Bayan ka shigo cikin website ko application

Zaka ga fina finan Da kakeson kalla idan ka danna sunan shirin Da kakeson kalla zakaga ya budema shafin bayan ya budema zakaga hoton shirin ne a farko sai ka duba kasan hoton zakaga alamar sunan fina finan sai ka danna nan take zai budema

Zaka iya saukewa akan wayarka zaka ga alamar Downloading acan saman fim din sai ka danna kabarshi har sai ya gama bayan ya gama sauka zaka ganshi akan wayarka

Mungode Da lokacin ku

Domin tambaya ko karin bayani kayi mana magana ya WhatsApp anan

WhatsApp anan

2 Comments

  1. Umar sanda

    Barka day Arewanishadi muna nan muna jiran Fina finai
    Mungode

Leave a Reply

Theme by Anders Norén