FASSARAR AREWA24

Tarkon kauna 2 fassarar AREWA24

Tarkon kauna 2

DOWNLOAD APPLICATION ANAN

Kadanna alamar sunan tarkon kauna 2 Da yake kasan hotonnan domin kallon sa ko kuma saukewa

Kayi downloading na arewa nishadi application domin saukakama wajan kallo da sauke Komai cikin sauri da sauki

wannan shirin tarkon kauna ne wanda Tashar Arewa24 ke daukar nauyin kawowa adukkannin sati

24 Comments

 1. Fateema S Fatihu

  Salamu Alaikum Barkanku da Warhaka

 2. Fateema S Fatihu

  Yakuke ya Aiki Daman Tarkon kauna nake so kashi na 3 /4 Nayi Search baya Nunamin please Ataimaka

 3. Barkamku a daidai wannan lokaci a yanxu sannunku da aiki ya ibada kuma ya kokari dama tambaya nike miya inadan zanyi download nashi bayayi kawai sai naga da nadannan downloading sai yadinga sci dayagama saiyasa download complete idan nashiga sai yasaman cant play vedios

 4. slm barkanku da war haka inna son in download tarkun kauna compled guda daya amma ban samu ba

 5. Maryam

  Mayi missing tarkon kauna wanda akayi wannan satin wato monday 24/6/2019.don Allah kashi na nawane wannan kuma ya zanyi nayi download?

 6. Tarkon kauna nekiso ku taimaka min nagode

 7. Ibrahim

  Assalam alkm kusan sati uku kenan Baku dora Tarkon kauna sabon shiriba ko lafia ina muku fatan alkhairi

 8. Me yasa bakwa saka film din Jamai Raja da sapne suhane…..????

 9. Abdullahi Saleh

  Slm brk da aiki tarkon kauna na79 nake so ko ba a saba

Leave a Reply

Theme by Anders Norén