FASSARAR AREWA24

Tarkon kauna 15 fassarar AREWA24

Tarkon kauna 15

Our YouTube channel

WhatsApp contact

Kadanna alamar sunan film din da yake kasan hotonnan domin kallon sa

10 Comments

 1. Umar sanda

  Da kyau Arewanishadi mungode Sosai wlh
  Allah ya bar zumunci Masha Allah

   • Umar sanda

    gaskiya nikam Inason film din nan Sosai
    Dan ni akullun shi nake ta kalloma bankiba
    Amma Dan Allah kusamana film din Salman Khan maisuna MASHAHURI fassarar algaita da. (magemai dogaye) da kuma (zoben sihiri ) da(mai Adda) wadannan Fina finan duk sun fita tunda dadewa amma dayake mu munanesa bamusamu mun kallesuba saboda yawan zirga zirgan mu bamasamu musaya balle mukalla kawai saide Abamu labari amma cikin ikon Allah gashi kunsamar mana da manhaja tayadda Muma zamu kalla awayoyin mu harma mufadawa mutanen gida sunayen sauran Fina finan da basusaniba sujesunemo akasuwa Ba abinda zamuce saide muce Allah yabar zumunci da kaunar juna yakuma bamu zaman lfy kasarmu NIGERIA AMEEN

 2. Meyasa tarkon kauna be kashi na 15 ba don na duba ban ganiba

 3. Nima inajin dad in arewa nishadi kusoni kamar yadda nake sonko

 4. Yahaya muhd

  Arewa inaimuku fatan all,khairi San Dan Allah inkunsami iko karkumanta da cigaban film din bahubali 3and 4. Fatan all,khairi

Leave a Reply

Theme by Anders Norén