Ka danna alamar sunan shirin Da yake kasan hotonnan domin kallon sa cikin sauki Da sauri
Please don’t forget to subscribe to our channel for more stories like this
Ga lambar mu ta WhatsApp ga mai neman karin bayani kan wannan shafin, ka danna alamar adireshin Da yake sama domin yi mana magana ta WhatsApp
Zamu ringa kawo muku fina finai fassarar hausa ako da yaushe a wannan Shafin
Yadda zakayi amfani Da wannan application cikin sauki shine
Da farko ka fara yin subscribe na wannan channel din
Domin samun samfuran fina finan Da muka dora akan wannan shafin, domin shine zai taimaka ma wajan sanin sunan shirin Da kakeson kalla acikin sauki
Wanda inka shigo application din ko website din zai baka damar searching din film din acikin sauki
Karka manta kayi subscribe na wannan channel din domin samun abubuwan Da suka Shafi harshen Hausa cikin sauki
Umar sanda
mungode Arewanishadi amma dan Allah meyasa bakwasa tarkon kauna din nan da wuri please dan Allah kuringa samana da wuri
Sauran Fina finan zamu iya jiransu amma shidin bazamu iya jiransaba dan Allah kuyi hakuri kuringa turamana da wuri saboda shidin film ne mainisa please Arewanishadi yadaure yadunga turamana shi da wuri mungode wassalam
arewanishadi_1lghiq
Insha allah zaasa kullun insha allah
Umar sanda
Yauwa yayi kyau godiya muke Arewanishadi Allah ya Taimaka Ya kuma kara basira
arewanishadi_1lghiq
Ameen Ameen
Sufiyanu
Wai Dan Allah miyesa ba a sa Agent raghav ne
arewanishadi_1lghiq
Babushi akasuwa ne shiyasa inya fito zaasa
Aliyu
Miyesa ba Asa Agent raghav ne
arewanishadi_1lghiq
Zaasa kwanannan
Sufiyanu
To Aman nagan Arewa 24 nasaka shi