Subscribe to my YouTube channel here
Kadanna alamar sunan film din da yake kasan hotonnan domin kallon sa cikin sauki Da sauri
Subscribe to my YouTube channel here
Kadanna alamar sunan film din da yake kasan hotonnan domin kallon sa cikin sauki Da sauri
Umar sanda
Masha Allah wannan film tarkon kauna tayi Sosai wlh inaso Inga karshen tarkon kauna din nan muna godiya Arewanishadi Allah yabar zumunci
arewanishadi_1lghiq
Ameen Ameen umar sanda
Umar sanda
Gaskiya yakamata kuturomana da wuri
arewanishadi_1lghiq
Ok muna aiki ne akan site din
Maybe bangaren fassarar fina fina
Mutum zai ringa turo data 1gb aduk wata ko katin mtn na 300 tsawon wata domin shine zai taimaka mana wajan tafiyar Da shafin
arewanishadi_1lghiq
Amma insha allah in aka gama Komai za’a sameshi cikin sauri da inganci ako da yaushe
arewanishadi_1lghiq
Abubuwanne sai ahankali