Gaskia ko addan na download ma bayayi kwae don Allah kumaida shy yadda ake kalla zaifi mana samun sauki kuma haka duk wadda kukasa kallonsa wahala yake pls
Har yanxo yaki kuyi hakuri don Allah kusake gyarawa sauran ma baiyi wadda kukasa sabin download inma failed yake nunawa kuvar tsarinku nada yafi wallahi kunasa film yake budewa amma yanxo nafi sati bana iya kallo tanan wallahi duk kunjanza abin muna roko ku gyara pls
Abubakartabalak32
Salm alikum don Allah taya zan sauke film din sharrin cikin gida yake sauke wa
Kamal
Gaskiya wanan sabon tsarin bingane kishi ba
KAMAL
Dan Allah taya zan kalli wanan Film din nayi nayi amma yaqi budewa
arewanishadi_1lghiq
Yanzu zaka iyayin download dinsa
Prince MD ubandoma ibrahim
Gaskiya bamu gane wannan tsarinba
arewanishadi_1lghiq
Ka danna download zai fara downloading kai tsaye
Aneesha Alee
Gaskia ko addan na download ma bayayi kwae don Allah kumaida shy yadda ake kalla zaifi mana samun sauki kuma haka duk wadda kukasa kallonsa wahala yake pls
arewanishadi_1lghiq
Wannan yanayin downloading bamatsala sau daya zaka danna download din nan take zai fara
Aneesha Alee
Har yanxo yaki kuyi hakuri don Allah kusake gyarawa sauran ma baiyi wadda kukasa sabin download inma failed yake nunawa kuvar tsarinku nada yafi wallahi kunasa film yake budewa amma yanxo nafi sati bana iya kallo tanan wallahi duk kunjanza abin muna roko ku gyara pls
arewanishadi_1lghiq
Ok zaa gyara insha allah
Maâzou AbdoulJabbar
Dan allah kusamana indian hausa sabi plus
Kamal
Masha Allah Allah yaqara muku basira da nisan kwana yanzu komai daidai
Ibrahim Muhammad
Dan Allah yaushe xakucigaba da samana Shirin tarkon Kauna
arewanishadi_1lghiq
Kwanannan insha allah