Kadanna alamar sunan tarkon kauna 1 Da yake kasan hotonnan domin kallon sa ko kuma saukewa
Kayi downloading na arewa nishadi application domin saukakama wajan kallo da sauke Komai cikin sauri da sauki
wannan shirin tarkon kauna ne wanda Tashar Arewa24 ke daukar nauyin kawowa adukkannin sati
Umar sanda
da kyau Arewa nishadi
arewanishadi_1lghiq
👍
Adamou
Slm kun fada mana cewa akoy fim. Din botarami kuma bumu ganshi bâ.
arewanishadi_1lghiq
Ba ka duba ba dai
arewanishadi_1lghiq
Kayi searching dinsa zakaganshi
Nura lawal
Muna godiya allh yataimaka
arewanishadi_1lghiq
Ameen Ameen Nura
Aliyu
Aslm fatan alkairi
Naduba wasu fina fine ban samba nada kamar hanyar madarasa dolaye dan basaja mai gaskiya da sauran su
dawud
assalamu alaikum gaskiya banji dadi ba na saukar fim so biyu Amma bay a kawo mutane pls ajara yanzu nayi hasara mb 396 haba ajara nagode arewa nishadi
arewanishadi_1lghiq
Ok zaa gyara insha allah, ka gwada goge application din Kayi downloading din wani ko zai gyaru,
arewanishadi_1lghiq
Kayi update din application din zai gyaru