Sanarwa

Sabuwar makaranta online ta koyan yadda ake samun kudi A internet cikin sauki

Assalamu alaikum

Barkan ku da shigowa cikin wannan bayanin,

Ina mai farin cikin gabatar muku da sabuwar makaranta ta koyarda ilimin fasaha cikin harshen hausa cikin sauki mai suna (( MAKARANTAR FASAHA ONLINE ))

Ga wadanda suke san shiga wannan Tsarin zasuyi mana magana akan wannan lambar kamar haka +2348105932536 domin yi muku bayani kan yadda zaku biya kudin aduk inda kuke a fadin duniya da yadda zaku shiga Tsarin

Zaka iya yin Register ko yiwa danka Register ko kaninka ko dan uwanka ko abokinka

Wannan makaranta zaka koyar da ku kan yadda zaka koyi yadda ake amfani da yanar gizo da kuma yadda ake samun kudi da ita cikin sauki.

Zaka koyi yadda zaka iya bude duk wani shafi na samun kudi a internet da yadda zakayi amfani dashi da yadda zaka iya samun kudi dashi cikin sauki dukka acikin harshen hausa cikin sauki kuma cikin inganci,

Ina da tabbaci abinda zan ringa koyar a wannan Tsarin ba wanda zaka samu wanda zai koyama shi cikin sauki da kuma yadda zai nunama hanyoyin da zaka samu kudi a internet cikin sauki kamar yadda zan koyar.

Ga Yadda Tsarin biyan kudi yake domin shiga wannan makaranta

Tsari na farko = 15,000 naira dubu goma sha biyar

Acikin wannan Tsarin zamu budema youtube channel sannan zamu budema Adsense account wanda zaka ringa samun kudi da channel dinka, sannan zamu nunama hanyoyin da zaka bi domin mutane da yawa susan ka sannan susan channel dinka da yadda zaka ringa amfani da channel dinka ba tare da ta samu matsala ba cikin sauki da inganci, sannan zamu koyama yadda ake Editing na video da yadda ake Editing na Hoto.

1- youtube channel

2- Adsense account

3- sirrin samun kudi da youtube

4- yadda ake editing na video

5- yadda ake Editing na hoto

Tsari na biyu = 20,000 naira dubu Ashirin

Acikin wannan Tsarin kuma zamu budema website sannan zamu bude youtube channel zamu koyama yadda ake editing na video da hoto da nunama hanyoyin da zaka ringa samun kudi a internet cikin sauki

1- zamu budema website

2- youtube channel

3- Editing na video

4- editing na hoto

5- Adsense account

6-sirrin samun kudi a internet

Tsari na uku = 30,000 naira dubu Talatin

Acikin wannan Tsarin na dubu Talatin zamu koyama yadda zaka iya bude YouTube channel da yadda zaka iya budewa mutane Da yadda Ake samun kudi a internet cikin sauki da yadda Ake Bude website da yadda Ake kirkirar android application cikin sauki da sauran su,

1- yadda ake kirkirar application na Android

2- bude youtube channel

3- bude Adsense account

4- bude website

5- yadda ake editing na video

6- yadda ake editing na hoto

7-sirrin yadda ake samun kudi online

8- yadda ake kasuwanci online

Wadannan sune jerin Tsarikan da muke dashi a wannan makarantar da farashin shiga cikin wannan Tsarin cikin sauki, zamu koyar dakai wadannan abubuwan da zarar ka shiga cikin wannan Tsarin, zamuyi koyarwar acikin Whatsapp ne sannan da tura muku video na yadda zakuyi amfani da abubuwan da muka koya muku cikin sauki,

Ga wadanda suke san shiga wannan Tsarin zasuyi mana magana akan wannan lambar kamar haka +2348105932536 domin yi muku bayani kan yadda zaku biya kudin aduk inda kuke a fadin duniya da yadda zaku shiga Tsarin

Leave a Reply

Theme by Anders Norén