Indian hausa

Sababi 2 new fassarar algaita indian hausa 2019

Sababi 2 fassarar algaita

Shiga channel din mu Anan

Shiga whatsapp group anan

Shiga instagram din mu Anan

Kadanna alamar sunan film din da yake kasan hotonnan domin kallon sa

6 Comments

 1. Assalamu Alaikum, Arewa Nishadi ina so nayi dowlond na finafinan Hausa india ta shafinku mai Albarka yaya hakan zata iya kasancewa ??

  • arewanishadi_1lghiq

   Kashiga YouTube Kayi searching yadda zakayi download na arewa nishadi application aciki zaka ga yadda ake saukewa, ko kayi mana magana ta WhatsApp zamu turoma da video din kagani

 2. muna godiya

  Dan ALLAH asa chakwakiyar aure

  • arewanishadi_1lghiq

   Ok ansa fassarar sultan, Sauran fassarar algaita zaizo kwanannan insha allah

 3. Arewa nishadi dan Allah kusamana fassarar filmdin vinikshak na shunu Shakti nagode ina muku fatan alheri

Leave a Reply

Theme by Anders Norén