Indian hausa

Rikicin kasa fassarar algaita new indian hausa 2019

Rikicin kasa 1

Rikicin kasa 2

Rikicin kasa 3

Kadanna alamar sunan film din da yake kasan hotonnan domin kallon su cikin sauri da sauki

15 Comments

 1. Umar sanda

  Aslm Arewanishadi muna Kara godiya Agareku Agaskiya kunasamu nishidi mungode Sosai Allah yakara basira

 2. Sani yahaya

  Aslm arewa nishadi inaso kusamun malin sannan ina godiya saboda kuna samu nishadi Allah yakare ku yakara basira

 3. Nafiu bello

  Aslm arewa nishadi barkanku da kokari dan Allah inason mage Mai dogaye complete nanema bansamuba fassarar algaita nagode

 4. Habibu maizazzau

  Aslm arewa nishadi Dan Allah meyasa
  Algaita sukarage fassarane

 5. Salm barkadai ykk ya garin ya jindadi ya aikiyi ya kwana biyu

 6. arewa nishadi mungode da kokari

Leave a Reply

Theme by Anders Norén