Kadanna alamar sunan film din da yake kasan hotonnan domin kallon su cikin sauki Da sauri
Rai Da rai fassarar algaita indian hausa

Rai Da rai 1
Kadanna alamar sunan film din da yake kasan hotonnan domin kallon su cikin sauki Da sauri
Auwal shitu
Satisfactory
arewanishadi_1lghiq
Good 💯👍
Ahmad
Allah yabiya, dan Allah inaso a turomin film fassarar algaita mai suna;
( DAN MANYA ) complete. Nagode.
arewanishadi_1lghiq
Zaasa insha allah
Umar sanda
Masha Allah godiya muke Arewanishadi
Dan Allah Arewanishadi Akoi wani film maisuna AKASI Indian hausa fassarar algaita anata magana Akanshi film din yahadu Sosai Anyishine Akan Agogon hannu kuma film din yanada nisa kuturamana complete din sa Dan Allah mungode Allah yasa mudace Ameeen
arewanishadi_1lghiq
Insha allah zamu sashi nan kusa
Umar sanda
To mungode muna nan muna jiran sa
Allah yabar zumunci
arewanishadi_1lghiq
Ameen Ameen haji umar muna godia
Salisu shehu
Slm arewanishadi muna matukar jin dadin yadda kuke nishadantar damu Allah ya kara basira ameen, Dan Allah munason kusa mana ghajini fassarar algaita daga masoyinku ngd.
arewanishadi_1lghiq
Zaasa insha allah
Abalaba
Sherk na uku da kuma mali
arewanishadi_1lghiq
Dukka akwai su
arewanishadi_1lghiq
Kayi searching marlin fassarar algaita zaka ganshi
Yusuf sulema
Muna mika gaisuwa Ina son wani film Mai suna so da kauna aashique
arewanishadi_1lghiq
Zaasa shi insha allah
arewanishadi_1lghiq
Sherk na uku kuma kayi searching botorami fassarar algaita zaka ganshi
Salisu shehu
Arewanishadi Dan ALLAH muna bukatar ci baban merlin duk min gama kallon Wanda kukasa daga masoyinku, ALLAH ya taimaka ALLAH ya kara basira
arewanishadi_1lghiq
Bai fito ba tukun amma yana fitowa zaasa insha allah
Abdoul bin
Asalamu alaikum arewanishadi muna godiya da kokarinda kuke akammu allah yakara basira amma nanemi fassarar ku maisuna sabuwar annoba bin samuba ko a ina zan iya samu
arewanishadi_1lghiq
Bamu Saba tukun amma zamu sa kwanannan insha allah
Nafiu bello
Sannunku Dan Allah asamuna mage acikin dogaye fassarar algaita nagaode
arewanishadi_1lghiq
Zai zo muku zuwa gobe ko jibi insha allah
Umar m Sharif
nifa Nawa baya sauke
arewanishadi_1lghiq
Yana saukewa wani lokacin ne bayayi sai ka jira tsawon kwana daya ko biyu zaka ga yayi