Indian hausa

Mugun gani 1 fassarar algaita Indian hausa

Mugun gani 1

Our YouTube channel

Kadanna alamar sunan film din da yake kasan hotonnan domin kallon sa

15 Comments

 1. Umar sanda

  wannan kabcen shimayayi munjinjina muku Sosai wlh

 2. Assalamu alaikum
  Gaskiya muna jin dadin application din Arewanishadi allh yakara daukaka pls akwai wani film india mai suna RAMAIYA VASTAVAYYA wanda algaita suka fassara izuwa harshan hausa wanda sukasawa suna SO DA KAUNA idan allh yasa kunsameshi kusakamanashi pls sai najiku fatan alkairi

 3. Assalamu alaikum muna godiya arewa nishadi dan Allah asaka films din malien

 4. Slm arewanishadi, yayi kokarin yin download din wannan film Mai suna, mugun gani Amma yaki, Saboda yayi nauyi da yawa, pls yaxanyi inyi download nagode Allah ya kara dauka kaku Ameen

  • arewanishadi_1lghiq

   Idan yacema yayi Nauyi Da yawa sai ka danna alamar Downloading zaka ga ya fara baya nuna percentage sai dai kaga ya sauka akan wayarka bayan wani lokaci kabarshi yayi ta nuna alamar Downloading din zaka ga ya sauka

 5. Ok nagode ALLAH ya kara daukaku kaku Ameen

 6. Masha Allah wannan kafcen yayi dan Allah arewa nishaɗi ku ɗoro mana chakwakiyar aure

 7. Chosen one

  Aslm, ina fuskantar matsalar downloading pls ku gyara

Leave a Reply

Theme by Anders Norén