Indian hausa

Mazan taka fassarar algaita indian hausa 2019

MAZAN TAKA 1

MAZAN TAKA 2

DOWNLOAD APPLICATION ANAN

Wannan sabuwar fassarar algaita ce 2019

Zaka iya kallo anan sannan zaka iya saukewa dukka akan wannan application na arewa nishadi

13 Comments

  1. Umar sanda

    ✌ yes Kaiiiii gaskiya munagodiya Sosai Allah yakara basira Agaisheku

  2. dawut

    gaskiya Naji matokar jin dadi sai kace wanan shafin anbude dan nine sbd nasha neman mazantaka part 2 Amma bansamoba Amma gashi yanzu nasamo acikin sauki inayinka algaita Allah yakara tsahon rayuwa mai albarka tareda saura motane baki daya allahuma ameeen bye dawud from cameroun

  3. Allah yabi yaku yasakamuku gaskiya muna nishan tuwa

  4. Ina nemam film din dolaye 3 please

  5. Slm area nishadi muna masu muku godiya

Leave a Reply

Theme by Anders Norén