Indian hausa

Marlin 6 part 1&2 Fassarar algaita

Marlin 6 part 1

Marlin 6 part 2

DOWNLOAD APPLICATION ANAN

Kayi downloading na arewa nishadi application domin saukaka ma wajan samun komai cikin sauki

36 Comments

 1. Umar sanda

  Merlin NA 6
  Gaskiya kuna burgemu Allah yabiya

 2. Sadiq muhammad

  Gaskiya kunyi a rayuwa wlh kuna gamsardamu Allah yabiya

 3. Assalamu alaikum marlin ta 6 – 1 batayi

 4. Hallum Mohammed

  Muna godiya Allah ya taimaka

 5. Slm arewa nishadi gaskia kuna matukan burgeni domin muna samun fassaran fina finan da bama samu a utup
  Sai dai ina da tambaya anan dawasu video kuda inna sauke sai ya koma odious ba photo mene mastalar

 6. Arewa ni shadi ina nuna godiya ta agareku

 7. bello

  marlin na6 bail fitubane harsh yanzu

 8. Gaskiya kuna yimana

 9. Yahaya

  Allah yakara basira
  Allah ya karimu dagamakiya

 10. Slm tambayata anan shine zaku
  Daura na gomanne ko aa ?????

 11. Muh'd Zayyan

  Zan iya samun legend of Sika a manhajar ku ta fassarar?

 12. Nice arewa nishadi I like how u are doing

 13. Aslm ina muku fatan alkairi. Allah yakara
  Dauka kau merlin na 7 naga ba fassarar
  Algaita bane yahaka

 14. Naga na 4
  banga merlin na 5 ba

 15. AREWA NISHADI MUNA MUKU FATAN ALHAIRI, WAISHIN MARLIN FITA TA 8BATA FITOBA YAUSHE ZATAFITO?

Leave a Reply

Theme by Anders Norén