Indian hausa

Langa langa Indian hausa 2019 full

Langa langa new Indian hausa Full 2019

Zaka iya samun fina finai fassarar hausa masu kayatarwa a cikin sauki a wannan Shafin sannan dadi Da Karawa muna kawo muku wasu abubuwan Da suka Shafi hausa

Domin nishadantarwa dukka a wannan Shafi

Sannan zaka iya downloading na wannan film din a cikin wannan Shafi a saukake

Ku sani wannnan Shafin anyishi ne domin saukakawa mutane wajan samun abubuwan Da suka shafi harshen Hausa a duk inda suke a shafin yanar gizo

Da saukakwa mutane wajan yin downloading na kowanne irin shiri Da muka dora A saukake

“Yadda zakayi downloading a shafinnan”

Da farko I dan kana so kayi downloading na fina finai a wannan Shafin abune mai sauki

1- zaka shiga I zuwa cikin film din da kake so kayi downloading

2- sai ka duba kasan video din zaka ga alama

ansa DOWNLOAD HERE sai ka danna wannan alamar

3- bayan ka danna alamar DOWNLOAD HERE zai kaika Izuwa wani website din

4- bayan ya kaika wani website din zaka ga alamar DOWNLOAD sai ka danna nan take zai fara downloading

Zaka iya dawowa website dinnan www.arewanishadi.com kayi searching din duk wani film da kake so ka kalla ko kayi downloading

Mungode Da lokacin ku

9 Comments

 1. Illiassouhamadou

  Hg

 2. Isiyaku

  Gaskiya abin yabada cittah, Amman na kasa downloading

 3. Salifou

  It is nice

 4. Patrick paul

  Yaya ka bude video

 5. Ina son inyi download Yaya zanyi

  • arewanishadi_1lghiq

   Kadanna alamar Downloading na can saman video din zai fara Downloading kabarshi har ya gama wani lokaci baya nuna lokacin Da Downloading zai dauka saidai kaga ya sauka kawai

Leave a Reply

Theme by Anders Norén