Indian hausa

Kwarin gwiwa 1 new fassarar algaita indian hausa 2019

Kwarin gwiwa 1 fassarar algaita

Shiga whatsapp group Anan

Shiga Youtube din mu Anan

Shiga instagram din mu Anan

Kadanna alamar sunan film din da yake kasan hotonnan domin kallon sa

8 Comments

 1. Gaisuwa Mai yawa awajan yan uwa gaba daya da fatan alkaire, Allah yakara muku basira da illimi Mai anfani

 2. Wai arewa nishadi mekefaruwa ne senafara kallon firm rimi rimi sekuma daga baya ace banida damar kallon wannan firm yanzu sebayan wasu awanni kuma in awanninma sunyi bazeyiba ko dai jama a ne sukai muku yawa

  • arewanishadi_1lghiq

   Eh wadanda suka kalla alokacin sunyi yawa, sai dai ka kara gwadawa anjima kadan zaiyi insha allah, ka sa Gmail dinka akan application din ?

 3. Amma yakamata asanyadda za.ayi koda mutane sunyi yawa kowa ze.iya kallo lafiya asha ruwa lafiya

 4. Sayyada

  Arewanishadi gaskiya muna jin dadin yanda kuke nisha dantar damu allah ya saka da alhiri ameen ameen dan allah ku dinga sa mana India na soyayya please

Leave a Reply

Theme by Anders Norén