Hausa movies

Kwana casa’in zango na biyu kashi Na 4 Arewa24

5 Comments

  1. Ibrahim Shawki

    Ina maku fatan alkhairi munajin dadin wannan shiri

  2. Salaam bayan gaisuwa mai tarin yawa ina fatar kuna cikin koshin lafiya, Bayan haka ina mai matukar farin cikin wannan sakon badon komai ba face inyiwa wannan shaharairen mai bada Umarni Salisu T Balarabe na irin kokarinsa da jajircewarsa a gaskiya ba laifi. Sai kuma. Marubuciyar wannan shiri kai kowa ma yayi kokarinsa Allah ya taimakeku Amen By Bashiru Bello09030203593

  3. Yakubu sani

    Ina maku fatan Allaire Allah ubangiji ya Kara daukaka

Leave a Reply

Theme by Anders Norén