Indian hausa

Komar hukuma Full new fassarar algaita indian hausa 2019

Komar hukuma 1&2 fassarar algaita

Download Arewanishadi application Anan

Shiga whatsapp group Anan

Shiga instagram din mu Anan

Shiga YouTube channel din mu Anan

Kadanna alamar sunan film din da yake kasan hotonnan domin kallon sa

32 Comments

 1. Akwai wani film da nake nema amma bangani ba

 2. Ibraheem suleiman

  Salm hakika muna godiya da samar da wannan manhajar kallo domin ayanzu babu wata manhaja(application)da muke samun sababbin fina finan algaita sama da wannan manhajar,,,,,ko da ita kanta manhajar algaita tv plus bata daura sabin fina finanta kamar yadda kuke daura,,hakika muna godiya da hakan,,amma akwa wata shawara ko ince matsala guda daya wacce take bukatar gyara a wannan manhajar.matsalar itace idan aka daura sabon film mutun sai yakai kwana 3 ko sama da haka yana bukatar kallon film amma bai samu dama ba sai a masu kallon film din suna dayawa a wannan lokacin wallahi nasha tashi karfe ukun dare domin kallon sabon film din algaita a wannan manhajar amma sai a mai maita wanna cewa masu kallon suna da yawa,,,,,to dan Allah muna rokonku da ku gyara wannan matsalar a matsayinmu na masoyanku,,,,idan kuma bazata gyaru ba to a sake wata duburar,,,,nagode

  • arewanishadi_1lghiq

   Ok zaa gyara insha allah karka damu, muna ko karin gyarawa ne yanzu haka mu nasan kara inganta shafin Arewanishadi insha allah

 3. Nuhsha

  Dafarko dai nima godia zanyi sosai ga irin namijin kokarin da kuke yi don ganin kun faranta ma masu kallo , muna godia sosai ๐Ÿ‘๐Ÿ‘

  Nima korafina irin na @ibraheem sulaiman,
  Tinda aka daura film din nan nakeso in ciro shi amman yaki saidai yace injira nanda sa’a 24, na kara gwadawa jiya iyau babu wani lbr don allah ku gyara mana๐Ÿ‘๐Ÿ‘๐Ÿ‘

 4. Sunan film ๐ŸŽฅ๐ŸŽฌ๐Ÿ‘€ ADALI India ๐Ÿ‡ฎ๐Ÿ‡ณ hausa ne da kuma DAN SANDA DAN TA’ADDA su nake ma

 5. Najibullah Haruna

  Fatan alkhairi arewa nishadi dafatan kunwuni kafiya agaskiya nayi kwana 2 banshiga arewa nishadi ba donhaka nakeso aturoman da sabon tsarin da akeyin donwloading pleace…

  • arewanishadi_1lghiq

   Kashiga YouTube Kayi searching โ€œyadda zakayi amfani Da Arewanishadi apps da websiteโ€ aciki zakaga yadda zakayi downloading din

 6. alhaji dawud

  assalamu alaikum inaso na dauka wanan fim Amma kollom sona cemin sai bayan 24h yakamata ajara tnk

  • arewanishadi_1lghiq

   Ka kalla akai ko ka jira zuwa wani lokacin Kayi ta gwadawa zaiyi insha allah

   • Ali

    Slm alkm arewa Wai dan allah yaake a gane in daoldin yana zuwa ko baya zuwa

    • arewanishadi_1lghiq

     Watakila a wayarka ne amma a waya wayar yana nunawa a sama inda yajan chaji yake zaka ga yana tafiya

 7. Ali

  Slm alkm arewa Wai dan allah yaake a gane in daoldin yana zuwa ko baya zuwa

Leave a Reply

Theme by Anders Norén