Indian hausa
Read Next →
Kafcen fansa 1&2 fassarar algaita
Shiga whatsapp group Anan
Shiga Youtube din mu Anan
Shiga instagram din mu Anan
Kadanna alamar sunan film din da yake kasan hotonnan domin kallon sa
Add Comment →
Allah yakara daukaka
Ameen Ameen
Assalamu alaikum arewa nishadi daga naku ayub Umar ahamad Allah bless you arewa nishadi dan Allah ku Dora mana films dinnan mai suna zazzafa fassarar algaita thank you for your
Insha allah zaasa kwanannan
Aminchin ALLAH agareku ina maku fatan alheri . ALLAH ya kara maku basira da fahimta da hakurin zama da mutane
Ameen Ameen dan uwa mungode sosai Da sosai
Dan Allah Agent Ragav naki so ko kuna dorashi
Zamu sa insha allah
Allah dai ya biya
👍
Godiya maiyawa arewanishadi
Muna amsawa 💯
Barka arewa nishadi Allah bless you dan Allah za a samu India hausa maisuna anyanka tatashi
Eh zaasa insha allah karka damu
Allh yaqara muku basira
Allah yakara daukaka arewa nishadi
Ameen Ameen dan uwa
Barkanku da warhaka agaskiya tsarinko yayi saidai kuma wiyar safkowa gare
Wlh kuwa sai hakuri zaa gyara insha allah
Assalamu alaykum muna matukar jindadin finafinan india hausa damakamanninsu allah yakaramuku kokari.
Saidai Banga ne kan app din sosaiba Banga search ba
Ka shiga Youtube din mu zaka ga video din da muka dora kan yadda zakayi amfani Da application din cikin sauki
Dan allah ku fassara mana krrish
Zaasa insha allah
Comment*
Name *
Email *
Website
Notify me of follow-up comments by email.
Notify me of new posts by email.
Sorry. No data so far.
Kisan gayya 1 fassarar sultan 2019
December 13, 2019
Kisan gayya 2 fassarar sultan 2019
Kare jini biri jini 1 fassarar sultan 2019
December 11, 2019
Kare Jini biri jini 2 fassarar sultan 2019
Labaran talabijin na bbc hausa
Musha dariya 😂
Baba sabo full hausa film
Kafcen falalu 1 fassarar sultan 2019
December 7, 2019
© 2019 arewanishadi
Theme by Anders Norén
Hussaina Muhammad
Allah yakara daukaka
arewanishadi_1lghiq
Ameen Ameen
Ayub umar ahamad
Assalamu alaikum arewa nishadi daga naku ayub Umar ahamad Allah bless you arewa nishadi dan Allah ku Dora mana films dinnan mai suna zazzafa fassarar algaita thank you for your
arewanishadi_1lghiq
Insha allah zaasa kwanannan
Mataki musa
Aminchin ALLAH agareku ina maku fatan alheri . ALLAH ya kara maku basira da fahimta da hakurin zama da mutane
arewanishadi_1lghiq
Ameen Ameen dan uwa mungode sosai Da sosai
Sabiu Abdullahi Khalifa
Dan Allah Agent Ragav naki so ko kuna dorashi
arewanishadi_1lghiq
Zamu sa insha allah
Aminu Umar Zakariyya
Allah dai ya biya
arewanishadi_1lghiq
👍
Hafiza (Ummin Usman)
Godiya maiyawa arewanishadi
arewanishadi_1lghiq
Muna amsawa 💯
Ibrahim
Barka arewa nishadi Allah bless you dan Allah za a samu India hausa maisuna anyanka tatashi
arewanishadi_1lghiq
Eh zaasa insha allah karka damu
Bashir ahmad
Allh yaqara muku basira
arewanishadi_1lghiq
Ameen Ameen
Avuvakhar
Allah yakara daukaka arewa nishadi
arewanishadi_1lghiq
Ameen Ameen dan uwa
Jamilu mahammad
Barkanku da warhaka agaskiya tsarinko yayi saidai kuma wiyar safkowa gare
arewanishadi_1lghiq
Wlh kuwa sai hakuri zaa gyara insha allah
Malamibrahim Tanguieta
Assalamu alaykum muna matukar jindadin finafinan india hausa damakamanninsu allah yakaramuku kokari.
arewanishadi_1lghiq
Ameen Ameen
Auwal suleman
Saidai Banga ne kan app din sosaiba Banga search ba
arewanishadi_1lghiq
Ka shiga Youtube din mu zaka ga video din da muka dora kan yadda zakayi amfani Da application din cikin sauki
Abdullah
Dan allah ku fassara mana krrish
arewanishadi_1lghiq
Zaasa insha allah