Indian hausa

Kafcen fansa Full fassarar algaita indian hausa

Kafcen fansa 1&2 fassarar algaita

Shiga whatsapp group Anan

Shiga Youtube din mu Anan

Shiga instagram din mu Anan

Kadanna alamar sunan film din da yake kasan hotonnan domin kallon sa

28 Comments

 1. Allah yakara daukaka

 2. Assalamu alaikum arewa nishadi daga naku ayub Umar ahamad Allah bless you arewa nishadi dan Allah ku Dora mana films dinnan mai suna zazzafa fassarar algaita thank you for your

 3. Mataki musa

  Aminchin ALLAH agareku ina maku fatan alheri . ALLAH ya kara maku basira da fahimta da hakurin zama da mutane

 4. Dan Allah Agent Ragav naki so ko kuna dorashi

 5. Aminu Umar Zakariyya

  Allah dai ya biya

 6. Godiya maiyawa arewanishadi

 7. Barka arewa nishadi Allah bless you dan Allah za a samu India hausa maisuna anyanka tatashi

 8. Allh yaqara muku basira

 9. Allah yakara daukaka arewa nishadi

 10. Barkanku da warhaka agaskiya tsarinko yayi saidai kuma wiyar safkowa gare

 11. Assalamu alaykum muna matukar jindadin finafinan india hausa damakamanninsu allah yakaramuku kokari.

 12. Auwal suleman

  Saidai Banga ne kan app din sosaiba Banga search ba

 13. Abdullah

  Dan allah ku fassara mana krrish

Leave a Reply

Theme by Anders Norén