Indian hausa

Jami’in sirri 1 fassarar algaita indian hausa

Jami’in sirri 1 fassarar algaita

Shiga whatsapp group Anan

Shiga YouTube channel din mu Anan

Shiga instagram din mu Anan

Kadanna alamar sunan film din da yake kasan hotonnan domin kallon sa

23 Comments

 1. SLM, idan ansa sabon film bana gani alokacin said yayi kwanaki meyasa?

 2. Cheikh Baye

  Aslm da farko muna godiya sosai da fina finan da kuke saka mana mun gode sosai kuma ina so a saka mana jami’in sirri na 2 to na gode sosai

 3. Cheikh Baye

  Aslm don Allah muna bukatar jami’in sirri 2

 4. Gaskiya kuna kokari ba abinda zamuce sai godiya Allah yakara daukaka
  Kusa mana kashi na2

 5. Aslm barkan ku da warhaka
  Muna godiya sosai

 6. Yadda nayi hakane?

 7. Fatan alheri arewa nishadi muna bukan kashi na 2

 8. ALIYU Hamza Gidado

  Assalamu alaikum ni sabon shigane naso into download banga inda Zan Danna ba!.

 9. gaskiya film din yayi Allah yataimaka

Leave a Reply

Theme by Anders Norén