Indian hausa
Read Next →
DOWNLOAD HERE
Ja gaba 1 fassarar algaita
Download Arewanishadi application Anan
Shiga whatsapp group Anan
Shiga YouTube din mu Anan
Shiga instagram din mu Anan
Kadanna alamar sunan film din da yake kasan hotonnan domin kallon sa
Add Comment →
Kai gaskiya wanan shafin yayi wllh bakadan ba ina muku fatan alkairi da cunma nasara
Muna godia kamal
SLM
Wslm
Allah yakara bashira ameen
Ameen Ameen dan uwa
Aslm fatan Alheri kusan kulum ina download ina film Indian hausa anam yau kusaka wada nakeso nakasayi download insa komai mashtala
Ok ka gwada yanzu mungyara
Dan Allah kuyi hakuri kad kace na dameku har yazun dai bayiba
Ok ka gwada anjima kadan zaiyi insha allah
Masha. Allah yanzun kam ga alama zaiyi Allah ya taimaka yakara muku basira à gaskiya inajin dadin wana tashar taku
Mungode sosai 💯👍
Slm barka arewa nishadi Dan Allah enaso enkalli jaa gaba Amma bat Bude wa ya zanyi ne
Ka kara gwadawa anjima kadan zaiyi insha allah
Muna godiya sosai arewanishadi, amma meyasa innayi download yake zuwamin a audio?
Kuma ba matsalar player din wayarki bane? Ki goge a apps din ki sauke wani zai gyaru insha allah
To bansaniba gaskiya
Ok kiyi update din apps din zai gyaru
Barka KO de
Yauwa
Barkakode
Libya
Y
Arewa nisha di ina muku fatan alkairi Amma wannan film ki yau kwana biya nayi nayi yaki kalluwa Kuma yaki sabkowa awayana shin miye matsalar?
Ka jira zuwa can anjima ka kara gwadawa zai budema insha allah
Assalamu alaikum Arewanishadi kuyi hakuri dan allah wayi miyasa bayayi download kusan kwana biyu ina amma sama yaki yiyuwa
Ka jira zuwa wani lokacin zai sauka insha allah ka kara gwadawa can anjima ko Da safe.
Fatan alheri agareku muna jin dadin tsarin ku amma muna gamuwa da wasu masaloli na richin kalo da na sawkowa
Insha allah zaa gyara
Dan allah kuyi hakuri haryanxo yaqi budewa wllh ko miyasa haka
Zuwa gobe zamu gyara insha allah
To bakomai godiya muke
Ina amsawa
Arewanishadi Kai kuna mana kokari
Muna godia sosai
Arewanishadi no ba one In na farin ciki da wanna gida
Muna matukar godia aboki 💯👍
Aslm muna godiya da nishadantarwa da kuke bamu Allah yakar taimakawa Ammen. Sannan dan Allah taya zan iya download din wannan film mai suna JAGABA?
Ka kara gwadawa anjima ko gobe zaiyi downloading din insha allah
Mingode da dawainiya
🙏
Comment*
Name *
Email *
Website
Notify me of follow-up comments by email.
Notify me of new posts by email.
Sorry. No data so far.
Ninjan kisa Full fassarar Algaita
January 1, 2021
Ruwan kibau Full fassarar Algaita
December 16, 2020
Protected: Aska Tara 5 fassarar badawa
December 13, 2020
Protected: Aska Tara 4 fassarar badawa
Protected: Aska Tara 3 fassarar badawa
Protected: Aska Tara 2 fassarar badawa
Protected: Aska Tara 1 fassarar badawa
© 2021 arewanishadi
Theme by Anders Norén
Kamal
Kai gaskiya wanan shafin yayi wllh bakadan ba ina muku fatan alkairi da cunma nasara
arewanishadi_1lghiq
Muna godia kamal
Abdullahi
SLM
arewanishadi_1lghiq
Wslm
Jibrin
Allah yakara bashira ameen
arewanishadi_1lghiq
Ameen Ameen dan uwa
Yahaya muhamud
Aslm fatan Alheri kusan kulum ina download ina film Indian hausa anam yau kusaka wada nakeso nakasayi download insa komai mashtala
arewanishadi_1lghiq
Ok ka gwada yanzu mungyara
Yahaya muhamud
Dan Allah kuyi hakuri kad kace na dameku har yazun dai bayiba
arewanishadi_1lghiq
Ok ka gwada anjima kadan zaiyi insha allah
Yahaya muhamud
Masha. Allah yanzun kam ga alama zaiyi Allah ya taimaka yakara muku basira à gaskiya inajin dadin wana tashar taku
arewanishadi_1lghiq
Mungode sosai 💯👍
Bana
Slm barka arewa nishadi Dan Allah enaso enkalli jaa gaba Amma bat Bude wa ya zanyi ne
arewanishadi_1lghiq
Ka kara gwadawa anjima kadan zaiyi insha allah
Hafiza (Ummin Usman)
Muna godiya sosai arewanishadi, amma meyasa innayi download yake zuwamin a audio?
arewanishadi_1lghiq
Kuma ba matsalar player din wayarki bane? Ki goge a apps din ki sauke wani zai gyaru insha allah
Hafiza (Ummin Usman)
To bansaniba gaskiya
arewanishadi_1lghiq
Ok kiyi update din apps din zai gyaru
Adamou
Barka KO de
arewanishadi_1lghiq
Yauwa
Adamou
Barkakode
arewanishadi_1lghiq
Yauwa
Assoumane tinni
Libya
arewanishadi_1lghiq
Y
Mansur
Arewa nisha di ina muku fatan alkairi Amma wannan film ki yau kwana biya nayi nayi yaki kalluwa Kuma yaki sabkowa awayana shin miye matsalar?
arewanishadi_1lghiq
Ka jira zuwa can anjima ka kara gwadawa zai budema insha allah
Kamal
Assalamu alaikum Arewanishadi kuyi hakuri dan allah wayi miyasa bayayi download kusan kwana biyu ina amma sama yaki yiyuwa
arewanishadi_1lghiq
Ka jira zuwa wani lokacin zai sauka insha allah ka kara gwadawa can anjima ko Da safe.
Mataki musa
Fatan alheri agareku muna jin dadin tsarin ku amma muna gamuwa da wasu masaloli na richin kalo da na sawkowa
arewanishadi_1lghiq
Insha allah zaa gyara
Kamal
Dan allah kuyi hakuri haryanxo yaqi budewa wllh ko miyasa haka
arewanishadi_1lghiq
Zuwa gobe zamu gyara insha allah
Kamal
To bakomai godiya muke
arewanishadi_1lghiq
Ina amsawa
Garba
Arewanishadi Kai kuna mana kokari
arewanishadi_1lghiq
Muna godia sosai
Haruna utiga
Arewanishadi no ba one
In na farin ciki da wanna gida
arewanishadi_1lghiq
Muna matukar godia aboki 💯👍
Yusuf M Umar
Aslm muna godiya da nishadantarwa da kuke bamu Allah yakar taimakawa Ammen.
Sannan dan Allah taya zan iya download din wannan film mai suna JAGABA?
arewanishadi_1lghiq
Ka kara gwadawa anjima ko gobe zaiyi downloading din insha allah
Smart Amin
Mingode da dawainiya
arewanishadi_1lghiq
🙏