Hikaya 1&2 full fassarar algaita
Shiga Youtube channel dinmu Anan
Kadanna alamar sunan film din da yake kasan hotonnan domin kallon sa
Hikaya 1&2 full fassarar algaita
Shiga Youtube channel dinmu Anan
Kadanna alamar sunan film din da yake kasan hotonnan domin kallon sa
Umar sanda
Da kyau Arewanishadi wannan film din tayi amma Ina tarkon kauna NA 49 Ku Antayomana shima da Allah
arewanishadi_1lghiq
Ok zaasa insha allah
Ibrahima
FATAN ALHERI DAGA MASOYAN KU
Dan Allah asa mana (falalai uku)
arewanishadi_1lghiq
Za’asa insha allah
Hafiza (Ummin Usman)
Muna godiya sosai arewanishadi Allah ya kara daukaka
arewanishadi_1lghiq
Muna amsawa Ameen Ameen
Mannir
Salam Arewa nishadi ni inasone nayi downloading in wannan film din Yakiyi ni bansan dalili ba
Allah ya Kara daukaka ku Arewa nishadi
arewanishadi_1lghiq
Ameen Ameen
arewanishadi_1lghiq
Sai dai ka kalla akai ko ka jira zuwa gobe ka kara gwadawa zaiyi insha allah
manniridrismuhammad
Ni inasone nayi downloading in wannan film din na hikaya Yakiyi nikuma bansan dalili ba shi yasa
Allah ya Kara daukaka ku Arewa nishadi
arewanishadi_1lghiq
Ok ka kara gwadawa zuwa gobe zaiyi insha allah, mutane Da yawa sun sauke ne shiyasa
arewanishadi_1lghiq
Ko ka kalla akai
aliyu aliyu
aikin kuyana kyau arewanisshadi i you
arewanishadi_1lghiq
Muna godia haji Aliyu
HUSSAINA M
Masha Allah gaskiya yayi kyeu sosai mungode
arewanishadi_1lghiq
Muna amsawa hussaina
Kamal
Fatan alkairi yan arewanishadi allah basira da nisan kwana daga masoyanku
arewanishadi_1lghiq
Ameen Ameen muna godia sosai
Saidu
Salamualaikum area nishadi pls nifa Bana iya download kuma nasa gmail dina nai komai komiyasa kuma app din yanada nauyi baya buduwada sauri dan alah kugayamin damuwa kokunada wani app ni thanks Allah yakara basira
arewanishadi_1lghiq
Aa wlh ka gwada goge updating din apps din zai dawo nrml, wani lokacin kuma Downloading yana Da dan matsala sai ka jira bayan wasu awanni sannan zai Yi
Sanibalakhaleed
Kai wannan app din cike yake da sinki sinkin nishadi dan Allah ku cigaba da antayomana fassarar algaita
arewanishadi_1lghiq
Tom insha allah
MUHD INUWA M YAU
fatan alheri gareku allah ya barkau na
arewanishadi_1lghiq
Ameen Ameen
Meerah
Masha allah
arewanishadi_1lghiq
🙏