Hatsabibanci 1&2 fassarar sultan
Yi subscribe na channel dinmu Anan
Kadanna alamar sunan film din da yake kasan hotonnan domin kallon sa
Hatsabibanci 1&2 fassarar sultan
Yi subscribe na channel dinmu Anan
Kadanna alamar sunan film din da yake kasan hotonnan domin kallon sa
Ahmad Abdulkadir
Yan uwa dafatan kunacikin qoshin lapiya,
Kwana biyune nagashiru ba Agent RAGHAV Ba ZOBEN SIHIRI Ba MERLIN
Dafatan kuna cikin qoshin lapiya. Ameen
Naku harkullum Ahmad kemuku fatan Alkhairi.
arewanishadi_1lghiq
Za’a ci gaba Da sawa insha allah karka damu muna gyara ne
Umar sanda
OK yayi kyau Allah ya Taimaka mungode Sosai Arewanishadi fatan Alheri
arewanishadi_1lghiq
Muna amsawa haji Umar
bukar Ibrahim
ina muku fatan alkhairi arewa nishadi batun yin sign in wanda kukai bayani in mutun yay zai samu sauki wajan saukar da video ko kallo in kuma masalar inda nake da Wi-Fi nake amfani shikuma sai sunturoma numbar sirri shi kuma ta sim yake zuwa inda nake kuma ba network shin akwai wata hanyane banda wannan nagode
arewanishadi_1lghiq
Akwai zuwa anjima zamuyi bayani kan yadda zakayi Downloading cikin sauki insha allah yanzu muna gyara ne
bukar Ibrahim
ok nagode da irin wannan kulawa
arewanishadi_1lghiq
Ba Komai dan uwa
MUHAMMED ALHAJI GONI
salam arewa nishadi yakuke ya gida ya aiki ubagiji allah yatemakemu dafatan kuna chikin koshin lafiya
arewanishadi_1lghiq
Ameen ameen muna godia sosai haji muhammed alhaji goni 🙏