Download application android here
kayi downloading na arewa nishadi application domin saukaka ma wajan samun komai cikin sauki
Zaka iya samun fina finai fassarar hausa masu kayatarwa a cikin sauki a wannan Shafin sannan dadi Da Karawa muna kawo muku wasu abubuwan Da suka Shafi hausa
Domin nishadantarwa dukka a wannan Shafi
Sannan zaka iya downloading na wannan film din a cikin wannan Shafi a saukake
Ku sani wannnan Shafin anyishi ne domin saukakawa mutane wajan samun abubuwan Da suka shafi harshen Hausa a duk inda suke a shafin yanar gizo
Da saukakwa mutane wajan yin downloading na kowanne irin shiri Da muka dora A saukake
“Yadda zakayi downloading a shafinnan”
Da farko I dan kana so kayi downloading na fina finai a wannan Shafin abune mai sauki
1- zaka shiga I zuwa cikin film din da kake so kayi downloading
2- sai ka duba kasan video din zaka ga alama
ansa DOWNLOAD HERE sai ka danna wannan alamar
3- bayan ka danna alamar DOWNLOAD HERE zai kaika Izuwa wani website din
4- bayan ya kaika wani website din zaka ga alamar DOWNLOAD sai ka danna nan take zai fara downloading
Zaka iya dawowa website dinnan www.arewanishadi.com kayi searching din duk wani film da kake so ka kalla ko kayi downloading
Mungode Da lokacin ku
Abdulrahmn
Dan Allah Ina Neman films din Qunr so na sharukhan debris
arewanishadi_1lghiq
Babu shi anan amma zaasa insha allah
Zaharadeen
Barkakudai da ibada dan allah inaneman flim din bahubali amma bansamu ba annan
arewanishadi_1lghiq
Akwai shi akai, Kayi searching bakar masarauta fassarar algaita zaka ganshi
hamza
i like
arewanishadi_1lghiq
👍
Alassane
Slm ina ne man fimme d’un kalan daba
arewanishadi_1lghiq
Zaasa insha allah
ibrahim
slm,sannunku da aiki.pls ina neman filmdin koymilgaya
arewanishadi_1lghiq
Zaasa insha allah in ka duba babu shi akai
ibrahim yahaya
slm.pls inaneman flm din koy mil gaya
arewanishadi_1lghiq
Zaasa insha allah
khaleepha
gaskiya ina son film din sharu khan muna jin dd algaita.allah ya kara basira
arewanishadi_1lghiq
Ameen Ameen dan uwa
salisu sulaiman
To ai shikenan sai akaftah😺😼😺🙏
arewanishadi_1lghiq
😂
Usman
Dan Allah Film din HANYAR CHENNAI Nakeso gashi nagani ama yaqi daukowa
arewanishadi_1lghiq
Eh saidai ka kalla akai amma zaka iya gwadawa wani lokacin zaiyi insha allah