Indian hausa

Ghajini 1 fassarar algaita indian hausa

Ghajini 1 fassarar algaita

Our YouTube channel here

Kadanna alamar sunan film din da yake kasan hotonnan domin kallon sa cikin sauki Da sauri

18 Comments

 1. Sani yahaya

  Godiya muke arewa nishadi kuna nishadantar damu Allah ya kara basira muna son asamana malin daga na 1 zuwa karshan Wanda aka fassara kuma in nayi search din video bayayi

 2. Umar sanda

  da kyau Angaisheku munajiran sauran mungode

 3. Muna godiya AREWANISHADI dan Allah asa mana taqadari

 4. Umar sanda

  TAKADDARI da zoben sihiri da mage maidogaye da kuma jami’in kariya da IZINI wadannan Fina finan duk munaso mu kalla please Arewanishadi mungode

 5. Arewanishadi munayi muku adduar Allah ya kara basira Allah ya kara dauka kaku Ameen mun gode. Muna fatan xakuci gaba da nishadantar damu, muna tare

  • arewanishadi_1lghiq

   Ameen Ameen Salisu Shehu munji dadi matuka Da adduar ka garemu kuma insha allah zamu ci gaba Da nishadantar daku ako da yaushe wajan sa muku kyawawan fassarar hausa

 6. Asma'u

  Aslm, in inason download sai yaki, ga info da nake gani

  “Sorry, you can’t view or download this file at this time.

  Too many users have viewed or downloaded this file recently. Please try accessing the file again later. If the file you are trying to access is particularly large or is shared with many people, it may take up to 24 hours to be able to view or download the file. If you still can’t access a file after 24 hours, contact your domain administrator.”

  Help pls

Leave a Reply

Theme by Anders Norén