Indian hausa

Garkuwan talakawa 1&2 Full Indian hausa

Garkuwan talakawa 1

Garkuwan talakawa 2

Zaka iya samun fina finai fassarar hausa masu kayatarwa a cikin sauki a wannan Shafin sannan dadi Da Karawa muna kawo muku wasu abubuwan Da suka Shafi hausa

Domin nishadantarwa dukka a wannan Shafi

Sannan zaka iya downloading na wannan film din a cikin wannan Shafi a saukake

Ku sani wannnan Shafin anyishi ne domin saukakawa mutane wajan samun abubuwan Da suka shafi harshen Hausa a duk inda suke a shafin yanar gizo

Da saukakwa mutane wajan yin downloading na kowanne irin shiri Da muka dora A saukake

“Yadda zakayi downloading a shafinnan”

Da farko I dan kana so kayi downloading na fina finai a wannan Shafin abune mai sauki

1- zaka shiga I zuwa cikin film din da kake so kayi downloading

2- sai ka duba kasan video din zaka ga alama

ansa DOWNLOAD HERE sai ka danna wannan alamar

3- bayan ka danna alamar DOWNLOAD HERE zai kaika Izuwa wani website din

4- bayan ya kaika wani website din zaka ga alamar DOWNLOAD sai ka danna nan take zai fara downloading

Zaka iya dawowa website dinnan www.arewanishadi.com kayi searching din duk wani film da kake so ka kalla ko kayi downloading

Mungode Da lokacin ku

10 Comments

 1. Salman duniys

  Hi

 2. Umar sanda

  Da kyau Agaisheku gaskiya kuna samu cikin chakwalkwalin nishidi Sosai Allah yasaka

 3. Zainab Muhammad

  Aslm don’t Allah minene sunan film din krrish na fassarar India hausa

 4. Zainab Muhammad

  Don’t Allah minene sunan film krrish fassarar hausa

Leave a Reply

Theme by Anders Norén