Gaskiya ne Arewanishadi yama share mana hawayen mu dafatan zaici gabada sharemana hawayen mu mungode Allah ya Kara basira amma haryanzu munajiran TAKADDARI
Kuma Dan Allah Acigaba da samana su zoben sihiri da su tarkon kauna su ragab da sauransu kafin Asama Indian hausa zumu debekewa dasu kasan su tarkon kauna sunada nisa Allah yabada ikon yinhakan mungode Sosai Arewanishadi muna tare Ko To Aishikenan Akabta
Bukar Ibrahim
gaskiya naji dadi sosai da na gano wannan website din yau da sai nai ta nemon sabon film ta youtube amma bana samu ko nasamu 1 ba 2
thanks
arewanishadi_1lghiq
Muna godia haji bukar Ibrahim
arewanishadi_1lghiq
Wannan website din shine zai share muku hawaye insha allah, zaku ringa samun komai cikin inganci a wannan shafin
Umar sanda
Gaskiya ne Arewanishadi yama share mana hawayen mu dafatan zaici gabada sharemana hawayen mu mungode Allah ya Kara basira amma haryanzu munajiran TAKADDARI
Kuma Dan Allah Acigaba da samana su zoben sihiri da su tarkon kauna su ragab da sauransu kafin Asama Indian hausa zumu debekewa dasu kasan su tarkon kauna sunada nisa Allah yabada ikon yinhakan mungode Sosai Arewanishadi muna tare Ko To Aishikenan Akabta
arewanishadi_1lghiq
Ameen Ameen insha allah