Danben maza 2 fassarar algaita
Yi subscribe na channel din mu Anan
Kadanna alamar sunan film din da yake kasan hotonnan domin kallon sa
Danben maza 2 fassarar algaita
Yi subscribe na channel din mu Anan
Kadanna alamar sunan film din da yake kasan hotonnan domin kallon sa
Hafiza (Ummin Usman)
Dan Allah akuma sambado mana sabuwar fassara na Algaita muna godiya Allah yakara daukaka arewanishadi
arewanishadi_1lghiq
Ameen Ameen zaasa gobe insha allah munyi gyara ne
Rabio
Way na 2 ya Budé amma nafarko yaki toh kalonsa zanyi ko na bari sai wancen shima ya Budé ne ??
arewanishadi_1lghiq
Ka kalli koyarwar da muka dora dazu munyi bayani kan yadda zaka gyara matsalar
Moses
Sauran finafinai din basu play Mai yasa haka?
arewanishadi_1lghiq
Zamu gyara duka insha allah, ka ci gaba Da gwadawa
Ab yakub
Miyasa take nuna cewa baza aiya dauka ba sai 24 hour
arewanishadi_1lghiq
Sabi da mutane Da yawa sun sauke shi, amma ka kara gwadawa bayan kwana daya ko biyu zai yi insha allah
Abubakar Tabalak
Salm alikum ina muku fatan allhire dan Allah film din gwagarmaya nake so taya zan samun she wanda yake ann baya ye
arewanishadi_1lghiq
Zaasa insha allah