Danben maza 1 fassarar algaita
Shiga Youtube channel dinmu Anan
Kadanna alamar sunan film din da yake kasan hotonnan domin kallon sa
Danben maza 1 fassarar algaita
Shiga Youtube channel dinmu Anan
Kadanna alamar sunan film din da yake kasan hotonnan domin kallon sa
Umar sanda
Kayyyy wannan film din tayi gaskiya munagodiya Sosai Arewanishadi amma fa haryanzu Baku samana tarkon kaunan 46 Ba
arewanishadi_1lghiq
ok zaasa sai anjima insha allah
Hafiza (Ummin Usman)
Godiya mai matukar yawa arewanishadi
arewanishadi_1lghiq
Muna matukar amsawa hafiza
Rabio
Way meyake sa haka ne wani lokacin film kin baya kalluwa sai bayan wani dogon lokaci
arewanishadi_1lghiq
Sabi da baza a sameshi akan YouTube bane shiyasa, amma inka gwada wani lokacin zai bude
Hussaina Muhammad
Allah yakara basira
arewanishadi_1lghiq
Ameen Ameen
Hussaina
Gaskiya naji dadin wannan film din sosai
arewanishadi_1lghiq
Wlh kuwa yayi kyau nesa ba kusa ba
Hussaina
Allah yakara basira muna godiya
arewanishadi_1lghiq
Ameen Ameen
Fatima
Hmmm Allah yakara basira
arewanishadi_1lghiq
Ameen Ameen
Fatima yahaya OSEGBA
Masha Allah
arewanishadi_1lghiq
👍
Zulaihatmjafar
Kuna matukar kokari wajan nishadantar damu,Allah ya kara maku kwarin ido lafiyar hannu da kuma karfin data
arewanishadi_1lghiq
Ameen Ameen yar uwa mungode
Ummy
Assalam arewa nishadi sannuku da kokari bakwa gajiya kuma ba kwa kasa a guywa gurin nishadantar damu an gaisheku Allah saka muku da jannatul Firdausi pls agent ragav
AbdoulnasserAli
Tarkon kawna
arewanishadi_1lghiq
Akwai akai