Yan uwa ina mai muku godiya bisa cikamin burina na antayomin da qarashen fillm da kukayi nagode Allah yabar zumunchi, naku harkullum kemaku fatan Alkhairi.
Wallahi abun yayi kyau sosai. Dan Allah amma ina da wani Dan tambaya, idan ana saukar da film yaya ake ganewa kuma ya ake gane ya saukar? Muna jin dadinku sosai naku mustapha musty
Haji musty, ka shiga I zuwa YouTube Kayi searching “yadda zakayi amfani Da Arewanishadi apps da website” Anan zaka ga yadda zakayi downloading cikin video
Umar sanda
Dan Manya kenan kun sambado nama shi alokacinda mukuma zamu suburbuda masa kallo godiya muke Arewanishadi
arewanishadi_1lghiq
Muna amsawa haji umar
Ahmad Abdulkadir
Yan uwa ina mai muku godiya bisa cikamin burina na antayomin da qarashen fillm da kukayi nagode Allah yabar zumunchi, naku harkullum kemaku fatan Alkhairi.
arewanishadi_1lghiq
Ameen Ameen
Mustapha musty