Indian hausa
Read Next →
Dan manya bincike 3&4
Our YouTube channel here
Shiga whatsapp group anan
Kadanna alamar sunan film din da yake kasan hotonnan domin kallon sa
Add Comment →
Kai agaskiya arewa nishadi kunayi muna jindadi, babu abunda zanuce saidai Allah yakara karfafa kwazonku ga fasahar ankabuti
Ameen Ameen dan uwa mungode
Tab irin wannan tsausayin Allah de yakiyaye To Ai shikanan Arewanishadi ku Antayomana wasu mungode
Ok bamatsala muna amsawa
Dan Allah Ku turamin sauran wannan bai kai karsheba
Ok zaasa insha allah bai kai karshe ba ?
Eh wlh a wajen da ake tambayansu ya tsaya pls yaushe zakucigaba Allah kara basira da karfin ido da zakin murya
Ameen Ameen zuwa gobe insha allah zamu duba mugani
Anayi muna jin dadi allah ya Karo baseera
Ameen Ameen dan uwa
Gaisuwa da fatan alkhairi AREWA nishadi me yasa danmayan baikaikarshe ba?
Inaga ansami matsala ne wajan dorawa amma zamu gyara insha allah
Ina ga ansamu matsala wajan sawa ne
Amma zamu gyara
Slm nidae sunana ismail saleesu wllhi haryanxu inata jarabawa amma yaki yi inaso nayi doaloding ne saboda naga film masu kyau sosai wllhi nikuma nafi son nayi doaloding nashi
Ka kalla akai yafi sauki ko ka kara gwadawa wani lokacin zai yi insha allah
dan many a na 3/4 nakeso
Wannan shine ai
Comment*
Name *
Email *
Website
Notify me of follow-up comments by email.
Notify me of new posts by email.
Sorry. No data so far.
Protected: Kwamushe Full fassarar Algaita
February 15, 2021
Sadaukin Yaki Full fassarar Algaita
February 13, 2021
Tiyagas Full fassarar Algaita
February 4, 2021
Ninjan kisa Full fassarar Algaita
January 1, 2021
Ruwan kibau Full fassarar Algaita
December 16, 2020
Protected: Aska Tara 5 fassarar badawa
December 13, 2020
Protected: Aska Tara 4 fassarar badawa
© 2021 arewanishadi
Theme by Anders Norén
Abubakar ABK
Kai agaskiya arewa nishadi kunayi muna jindadi, babu abunda zanuce saidai Allah yakara karfafa kwazonku ga fasahar ankabuti
arewanishadi_1lghiq
Ameen Ameen dan uwa mungode
Umar sanda
Tab irin wannan tsausayin Allah de yakiyaye To Ai shikanan Arewanishadi ku Antayomana wasu mungode
arewanishadi_1lghiq
Ok bamatsala muna amsawa
Ummy
Dan Allah Ku turamin sauran wannan bai kai karsheba
arewanishadi_1lghiq
Ok zaasa insha allah bai kai karshe ba ?
Ummy
Eh wlh a wajen da ake tambayansu ya tsaya pls yaushe zakucigaba Allah kara basira da karfin ido da zakin murya
arewanishadi_1lghiq
Ameen Ameen zuwa gobe insha allah zamu duba mugani
Muhammad
Anayi muna jin dadi allah ya Karo baseera
arewanishadi_1lghiq
Ameen Ameen dan uwa
Najibullah Haruna
Gaisuwa da fatan alkhairi AREWA nishadi me yasa danmayan baikaikarshe ba?
arewanishadi_1lghiq
Inaga ansami matsala ne wajan dorawa amma zamu gyara insha allah
arewanishadi_1lghiq
Ina ga ansamu matsala wajan sawa ne
arewanishadi_1lghiq
Amma zamu gyara
Ismail saleesu don jaxeey kt

muslim
dan many a na 3/4 nakeso
arewanishadi_1lghiq
Wannan shine ai