Indian hausa

Dan manya bincike 3&4 fassarar algaita indian hausa

Dan manya bincike 3&4

Our YouTube channel here

Shiga whatsapp group anan

Kadanna alamar sunan film din da yake kasan hotonnan domin kallon sa

18 Comments

 1. Abubakar ABK

  Kai agaskiya arewa nishadi kunayi muna jindadi, babu abunda zanuce saidai Allah yakara karfafa kwazonku ga fasahar ankabuti

 2. Umar sanda

  Tab irin wannan tsausayin Allah de yakiyaye To Ai shikanan Arewanishadi ku Antayomana wasu mungode

 3. Ummy

  Dan Allah Ku turamin sauran wannan bai kai karsheba

 4. Ummy

  Eh wlh a wajen da ake tambayansu ya tsaya pls yaushe zakucigaba Allah kara basira da karfin ido da zakin murya

 5. Muhammad

  Anayi muna jin dadi allah ya Karo baseera

 6. Najibullah Haruna

  Gaisuwa da fatan alkhairi AREWA nishadi me yasa danmayan baikaikarshe ba?

 7. Slm nidae sunana ismail saleesu wllhi haryanxu inata jarabawa amma yaki yi inaso nayi doaloding ne saboda naga film masu kyau sosai wllhi nikuma nafi son nayi doaloding nashi

 8. dan many a na 3/4 nakeso

Leave a Reply

Theme by Anders Norén