Kayi downloading na arewa nishadi application domin kallon duk abinda yake wannan shafi da downloading acikin sauri da sauki
Dan Madaras Full Indian hausa

Kayi downloading na arewa nishadi application domin kallon duk abinda yake wannan shafi da downloading acikin sauri da sauki
Abubakar muhammad
Gaskiya mungode sosai
Kuma muna tare daku kuma zamu bada goyon baya sosai
arewanishadi_1lghiq
Muna amsawa muna godia Abubakar ππ―
Hazeem musa
Zamfara gusau
Tudun wadasa buwar
Hanya gusau albarka
arewanishadi_1lghiq
Hazeem π―π
abdoul madjid amadou djahadi
Gaskiya akwai matsala sabida nayi nayi inkali film ama yakiya basanba minene matsala bΓ’ dan allahe ku gayamini y’a xanyine inkali film
arewanishadi_1lghiq
Ka danna alamar sunan film din da yake kasan hoton video din nan take zai budema
Idan na 1 kake so ka kalla kadanna 1 idan na biyu kakeson kalla ka danna 2 nan take zai budema
Umar sanda
gaskiya ne Allah de yakara dankon zumunci ya kuma kara basira muna tare Dari bisa Dari
arewanishadi_1lghiq
Muna godia haji umar π―π
Sammani kabiru
Sammani kabiru dakyau ya garin dafatan kuna lafiya
arewanishadi_1lghiq
Lfy kalau kalau alhmdlh