Kasa Gmail dinka akan apps din? Idan kasa ka kara gwadawa zuwa wani lokacin zaiyi insha allah, ko karinga hawa karfe 9:00pm agogon nigeria tayadda muna dora film zaka iya saukewa ba tare Daka samu matsala ba, amma insha allah zamu gyara matsalar kwanannan insha allah karka damu
Hussaina m
Allah yataimakeku munjin dadin yanda kukesa mana film
arewanishadi_1lghiq
Ameen Ameen hussaina
Nuh sharif
Dan Allah arewanishadi ku gyara wannan matsala gurin downloading sai ya nuna maka you can’t download at this moment or contact the administrator