Musha dariya

Dan auta buwa musha dariya ???

DOWNLOAD HERE

Shirin dan auta wanda idan ka kalla dole ka shiga cikin nishadi domin akwaishi da barkwanci, wannan shirin mai suna dan auta buwa idan ka kalla tabbas zai baka dariya idan kana cikin damuwa zaka manta da abunda ke damun ka domin dole sai ka shiga cikin nishadi ?

Karku manta zaku iya shiga channel din mu ta youtube mai suna Arewa nishadi domin samun sauran videon da muke sawa acan, sannan karku manta ku danna alamar subscribe domin kasancewa damu ako da yaushe, sannan ku danna alamar like domin nuna mana kunji dadin videon da bawa sauran mutane damar samun video din domin suma su amfana

Mungode sosai da bibiyar mu da kuke ako yaushe .

Leave a Reply

Theme by Anders Norén