Shirin dadin kowa Sabon Salo Episode 96 na wannan satin, zaka iya kalla anan sannan zaka iya saukewa dukka anan
Dadin kowa Sabon salo episode 96

Shirin dadin kowa Sabon Salo Episode 96 na wannan satin, zaka iya kalla anan sannan zaka iya saukewa dukka anan
Umar sanda
Aslm Arewanishadi Barka da warhaka
Amma me yasa bakusamana tarkon kauna ba places kusamana NA 33 da NA 34 Karin mukallesu sai A Antayomana sauran mungode Sosai
arewanishadi_1lghiq
Ok bamatsala
Sadiq muhammad
Allah yasa de lfy yau ba a saa film KO Daya bah
arewanishadi_1lghiq
Wlh lfy zaasa anjima kadan
Ahmad Abdulkadir
Allah yasakada alkhairi arewanishadi,
Da nishadantarwar da kukebamu.
Dan Allah munason Agent Raghav sabbi da kuma cigaban Dan Manya (Bincike) Nagode naku harkullum kemuku fatan alkhairi.
arewanishadi_1lghiq
Ok bamatsala zaasa insha allah
Ummy
Slm arewa ni ma dai agent ragav di da cigaban Dan manyan pls kace zaku sa yau
arewanishadi_1lghiq
Eh