D/kowa Sabon salo, Uncategorized

Dadin kowa Sabon salo episode 90

DOWNLOAD HERE

Gwarama ta barke a gidan Malam Musa bayan da ya bukaci Baraka ta dauko masa kudin da ya ba ta ajiya. Baraka ta nemi kudin a inda ta ajiye sama da kasa ta rasa, inda har ta fara tunain cewa Badaru ne ya yi mata halin bera, abinda ya haddasa mummunan bacin rai gidan.

Leave a Reply

Theme by Anders Norén