D/kowa Sabon salo

Dadin kowa Sabon salo episode 84

Dadin kowa Sabon salo Episode 84

DOWNLOAD HERE

Shirin da Arewa24 channel ke kawo muku a dukkannin karshen sati na mako

Shirin yana matukar fadakarwa Akan alamuran da suka Shafi al’umma na yau Da kullum, dadi Da Kari, shirin na zaburar Da al’umma wajan gyara abubuwa Da suka gani wanda ba dai dai suke ba a rayuwa,

Mutana Da dama dake nigeria da ma wanda ke kasashen waje, suna matukar son wannan shiri domin shiri ne da zamuce shine wanda aka fara shiryawa a kasar hausa wanda ake haskashi a dukkannin karshen sati

Wannan shirin “dadin kowa Sabon salo”

Ci Gabon shirin dadin kowa ne wanda shima kamar shi yake, wajan fadakarwa Da ilimantar Da al’umma baki daya…

Wannan shirin mallakin tashar AREWA24 ne

A wannan Shafi zaka iya kallon shirin dadin kowa a kullum, duk karshen sati zamu ringa sa muku cigaban sa domin nishadantar daku ako Da yaushe

Sannan zaka iya downloading na wannan film din a cikin wannan Shafi a saukake

Ku sani wannnan Shafin anyishi ne domin saukakawa mutane wajan samun abubuwan Da suka shafi harshen Hausa a duk inda suke a shafin yanar gizo

Da saukakwa mutane wajan yin downloading na kowanne irin shiri Da muka dora A saukake

“Yadda zakayi downloading a shafinnan”

Da farko I dan kana so kayi downloading na fina finai a wannan Shafin abune mai sauki

1- zaka shiga I zuwa cikin film din da kake so kayi downloading

2- sai ka duba kasan video din zaka ga alama

ansa DOWNLOAD HERE sai ka danna wannan alamar

3- bayan ka danna alamar DOWNLOAD HERE zai kaika Izuwa wani website din

4- bayan ya kaika wani website din zaka ga alamar DOWNLOAD sai ka danna nan take zai fara downloading

Zaka iya dawowa website dinnan www.arewanishadi.com kayi searching din duk wani film da kake so ka kalla ko kayi downloading

Mungode Da lokacin ku

Leave a Reply

Theme by Anders Norén