Ni sunana Mustafa Ahmed Tijani Kuma Ni Dan garin yobe state ne maAna damatur Amma yanzu Inna cikin Italy Kuma wallahi Inna jin dadin fassaran Indian Hausa da kukeyi Mana Allah yakara Basira da hazaka nine naku Ahmed Tijani Mustafa masoyin kwu daga Italy
Assalamu alaikum ni sunana Aminu Umar Abubakar ni Dan Nigeria kano state Amma yanzu Ina Algeria kuma Ina Jin dadin wannan app din naku Allah ya Kara basira daga karshe Dan Allah Ina neman wani tsohon film ne mai suna tawagar masheka India Fassara Allah ya taimaka
Mustapha Tijani

arewanishadi_1lghiq
Muna matukar godia haji Mustapha mungode
Abubakartabalak32
Da Allah film din gwagarmaya indai hausa nakeso
arewanishadi_1lghiq
Zaasa insha allah
Aminu Umar Abubakar
Assalamu alaikum ni sunana Aminu Umar Abubakar ni Dan Nigeria kano state Amma yanzu Ina Algeria kuma Ina Jin dadin wannan app din naku Allah ya Kara basira daga karshe Dan Allah Ina neman wani tsohon film ne mai suna tawagar masheka India Fassara Allah ya taimaka
arewanishadi_1lghiq
Tawagar tantirai,, zaka Yi searching munsa shi